Home
Categories
EXPLORE
True Crime
Comedy
Society & Culture
Business
Sports
TV & Film
Technology
About Us
Contact Us
Copyright
© 2024 PodJoint
00:00 / 00:00
Sign in

or

Don't have an account?
Sign up
Forgot password
https://is1-ssl.mzstatic.com/image/thumb/Podcasts116/v4/70/10/44/701044b2-2ac1-7b13-4e0a-e88382413b88/mza_3345726445021762983.jpg/600x600bb.jpg
"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S
Federal Republic of Nigeria Words of Life
152 episodes
9 months ago
===="Kalmomin Rayuwa", "Labarai Mai Kyau", "Waƙoƙin Bishara" - Harsunan Da Aka Yi Magana a Negeria, Tare da Yawan Jama'a Sama da Miliyan Daya (Na 1 zuwa Na 8) ==== (Hausa, Nigerian Pidgin English, English Africa, Yoruba, Igbo, Igbo Ibo Ohafia, Igbo Asaa, French African, Izon(Kolokuma), Ijaw, Ijaw Angiama, Ijaw Amegi, Fulfulde, Adamawa, Fulani, Fulani Are, Ibibio, Beebo, Tiv, Kanuri Yerwa, Kanuri Manga, Kanuri Manga: Dagara)=="Okwu nke Ndụ", "Ozi Ọma", "Egwu Ozi Ọma" - Isi Asụsụ Ndị Na-asụ na Federal Republic of Negeria== ======"Awọn ọrọ ti iye", "Irohin ti o dara", "Awọn orin Ihinrere" - Awọn ede akọkọ ti a sọ ni Federal Orile-ede olominira Negeria. ======
Show more...
Religion & Spirituality
RSS
All content for "Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S is the property of Federal Republic of Nigeria Words of Life and is served directly from their servers with no modification, redirects, or rehosting. The podcast is not affiliated with or endorsed by Podjoint in any way.
===="Kalmomin Rayuwa", "Labarai Mai Kyau", "Waƙoƙin Bishara" - Harsunan Da Aka Yi Magana a Negeria, Tare da Yawan Jama'a Sama da Miliyan Daya (Na 1 zuwa Na 8) ==== (Hausa, Nigerian Pidgin English, English Africa, Yoruba, Igbo, Igbo Ibo Ohafia, Igbo Asaa, French African, Izon(Kolokuma), Ijaw, Ijaw Angiama, Ijaw Amegi, Fulfulde, Adamawa, Fulani, Fulani Are, Ibibio, Beebo, Tiv, Kanuri Yerwa, Kanuri Manga, Kanuri Manga: Dagara)=="Okwu nke Ndụ", "Ozi Ọma", "Egwu Ozi Ọma" - Isi Asụsụ Ndị Na-asụ na Federal Republic of Negeria== ======"Awọn ọrọ ti iye", "Irohin ti o dara", "Awọn orin Ihinrere" - Awọn ede akọkọ ti a sọ ni Federal Orile-ede olominira Negeria. ======
Show more...
Religion & Spirituality
https://is1-ssl.mzstatic.com/image/thumb/Podcasts116/v4/70/10/44/701044b2-2ac1-7b13-4e0a-e88382413b88/mza_3345726445021762983.jpg/600x600bb.jpg
Hausa(حَوْسَ) - "Yesu: Ubangiji & Mai Ceto".3gp
"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S
1 hour 27 minutes
2 years ago
Hausa(حَوْسَ) - "Yesu: Ubangiji & Mai Ceto".3gp
Hausa(حَوْسَ) -"Jesu: Oluwa & Olugbala(Yoruba)".3gp /  Hausa - "Jesus: Lord & Saviour(English)".3gp / Hausa - "Jizọs:Onyenweanyi & Onye Nzoputa(Igbo)".3gp //1KOR 13. - Ƙauna1Ko da zan yi magana da harsunan mutane, har da na mala'iku, amma ya zamana ba ni da ƙauna, na zama ƙararrawa mai yawan ƙara ke nan, ko kuwa kuge mai amo. 2Mat 17.20; 21.21; Mar 11.23 Ko da zan yi annabci, ina kuma fahimtar dukkan asiri, da dukkan ilimi, ko da kuma ina da matuƙar bangaskiya, har yadda zan iya kawar da duwatsu, muddin ba ni da ƙauna, to, ni ba kome ba ne. 3Ko da zan sadaukar da duk abin da na mallaka, in kuma ba da jikina a ƙone, in har ba ni da ƙauna, to, ban amfana da kome ba. 4Ƙauna tana sa haƙuri da kirki. Ƙauna ba ta sa kishi, ba ta yin kumbura. 5Ƙauna ba ta sa ɗaga kai ko rashin kārā, ƙauna ba ta sa sonkai, ba ta jin tsokana, ba ta riƙo. 6Ƙauna ba ta sa yin farin ciki da mugunta, sai dai da gaskiya. 7Ƙauna tana sa daurewa a cikin kowane hali, da bangaskiya a cikin kowane hali, haka kuma sa zuciya a cikin kowane hali, da jimiri a cikin kowane hali. 8Ƙauna ba ta ƙarewa har abada. Annabci zai shuɗe, harsuna za su ɓace, ilimi kuma zai shafe. 9Ai, hakika iliminmu ba cikakke ba ne, annabcinmu kuma ba cikakke ba ne. 10Sa'ad da kuwa cikakken ya zo, sai ɗan kiman nan yă shuɗe. 11Sa'ad da nake yaro, nakan yi magana irin ta ƙuruciya, nakan yi tunani irin na ƙuruciya, nakan ba da hujjojina irin na ƙuruciya. Da na isa mutum kuwa, sai na bar halin ƙuruciya. 12Gama yanzu kamar a madubi muke gani duhu duhu, a ranar nan kuwa za mu gani ido da ido. A yanzu sanina sama sama ne, a ranar nan kuwa zan fahimta sosai, kamar yadda aka fahimce ni sosai. 13To, a yanzu abubuwan nan uku sun tabbata, bangaskiya, da bege, da kuma ƙauna, amma duk mafi girma a cikinsu ita ce ƙauna.