Home
Categories
EXPLORE
True Crime
Comedy
Society & Culture
Business
TV & Film
Sports
Health & Fitness
About Us
Contact Us
Copyright
© 2024 PodJoint
00:00 / 00:00
Sign in

or

Don't have an account?
Sign up
Forgot password
https://is1-ssl.mzstatic.com/image/thumb/Podcasts116/v4/70/10/44/701044b2-2ac1-7b13-4e0a-e88382413b88/mza_3345726445021762983.jpg/600x600bb.jpg
"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S
Federal Republic of Nigeria Words of Life
152 episodes
9 months ago
===="Kalmomin Rayuwa", "Labarai Mai Kyau", "Waƙoƙin Bishara" - Harsunan Da Aka Yi Magana a Negeria, Tare da Yawan Jama'a Sama da Miliyan Daya (Na 1 zuwa Na 8) ==== (Hausa, Nigerian Pidgin English, English Africa, Yoruba, Igbo, Igbo Ibo Ohafia, Igbo Asaa, French African, Izon(Kolokuma), Ijaw, Ijaw Angiama, Ijaw Amegi, Fulfulde, Adamawa, Fulani, Fulani Are, Ibibio, Beebo, Tiv, Kanuri Yerwa, Kanuri Manga, Kanuri Manga: Dagara)=="Okwu nke Ndụ", "Ozi Ọma", "Egwu Ozi Ọma" - Isi Asụsụ Ndị Na-asụ na Federal Republic of Negeria== ======"Awọn ọrọ ti iye", "Irohin ti o dara", "Awọn orin Ihinrere" - Awọn ede akọkọ ti a sọ ni Federal Orile-ede olominira Negeria. ======
Show more...
Religion & Spirituality
RSS
All content for "Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S is the property of Federal Republic of Nigeria Words of Life and is served directly from their servers with no modification, redirects, or rehosting. The podcast is not affiliated with or endorsed by Podjoint in any way.
===="Kalmomin Rayuwa", "Labarai Mai Kyau", "Waƙoƙin Bishara" - Harsunan Da Aka Yi Magana a Negeria, Tare da Yawan Jama'a Sama da Miliyan Daya (Na 1 zuwa Na 8) ==== (Hausa, Nigerian Pidgin English, English Africa, Yoruba, Igbo, Igbo Ibo Ohafia, Igbo Asaa, French African, Izon(Kolokuma), Ijaw, Ijaw Angiama, Ijaw Amegi, Fulfulde, Adamawa, Fulani, Fulani Are, Ibibio, Beebo, Tiv, Kanuri Yerwa, Kanuri Manga, Kanuri Manga: Dagara)=="Okwu nke Ndụ", "Ozi Ọma", "Egwu Ozi Ọma" - Isi Asụsụ Ndị Na-asụ na Federal Republic of Negeria== ======"Awọn ọrọ ti iye", "Irohin ti o dara", "Awọn orin Ihinrere" - Awọn ede akọkọ ti a sọ ni Federal Orile-ede olominira Negeria. ======
Show more...
Religion & Spirituality
Episodes (20/152)
"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S
English Version- "There is a Longing in Our Hearts for You, Oh! Lord".3gp
"Muna marmarinka a cikin zukatanmu, ya Ubangiji(Hausa)".3gp / “Okan wa npongbe fun O Oluwa(Yuroba)”.3gp / "Ayi nwere agu Gi n'obi ayi, Jehova(Igbo)"3gp
Show more...
2 years ago
3 minutes

"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S
Harshen Hausa - "Gayyatar Sanin Yesu Kai(Hausa)".3gp
"Muna marmarinka a cikin zukatanmu, ya Ubangiji(Hausa)".3gp / “Okan wa npongbe fun O Oluwa(Yuroba)”.3gp / "Ayi nwere agu Gi n'obi ayi, Jehova(Igbo)"3gp
Show more...
2 years ago
5 minutes

"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S
Harshen Hausa - Bisharar Matiyu (27:32–28:20).mp4
(Yuroba)Ede Hausa - Ihinrere ti Matteu (27:32–28:20).mp4 / (Igbo)Asụsụ Hausa - Oziọma Matiu (27:32–28:20).mp4 Hausa Language - Gospel of Matthew (27:32–28:20).mp4 //Yah 316“Saboda ƙaunar da Allah ya yi wa duniya har ya ba da makaɗaicin Ɗansa, domin duk wanda ya gaskata da shi kada ya hallaka, sai dai ya sami rai madawwami. 17Gama Allah bai aiko Ɗansa duniya domin yă yanke mata hukunci ba, sai dai domin duniya ta sami ceto ta wurinsa. 18Duk wanda ya gaskata da shi, ba za a yi masa hukunci ba. Wanda kuwa bai ba da gaskiya ba, an riga an yi masa hukunci, domin bai gaskata da sunan makaɗaicin Ɗan Allah ba. //1KOR 15. - Tashin Almasihu daga Matattu1A yanzu kuma, 'yan'uwa, zan tuna muku da bisharar da na sanar da ku, wadda kuka karɓa, wadda kuke bi, 2wadda kuma ake cetonku da ita, muddin kun riƙe maganar da na sanar da ku da kyau, in ba sama sama ne kuka gaskata ba.3  Jawabi mafi muhimmanci da na sanar da ku, shi ne wanda na karɓo, cewa, Almasihu ya mutu domin zunubanmu, kamar yadda Littattafai suka faɗa, 4 cewa an binne shi, an ta da shi a rana ta uku, kamar yadda Littattafai suka faɗa, 5 ya kuma bayyana ga Kefas, sa'an nan ga sha biyun. 6Sa'an nan ya bayyana ga 'yan'uwa fiye da ɗari biyar a lokaci guda, yawancinsu kuwa suna nan har zuwa yanzu, amma waɗansu sun yi barci. 7Sa'an nan ya bayyana ga Yakubu, sa'an nan ga dukan manzanni. 8 Daga ƙarshen duka ya bayyana a gare ni, ni ma da nake kasasshe, marar cancanta. 9 Don ni ne mafi ƙanƙanta a cikin manzanni, ban ma isa a ce da ni manzo ba, saboda na tsananta wa Ikkilisiyar Allah. 10Amma saboda alherin Allah na zama yadda nake, alherin da ya yi mini kuwa ba a banza yake ba. Har ma na fi kowannensu aiki, ba kuwa ni ba, alherin Allah ne da yake zuciyata. 11To, ko ni ne dai, ko kuma su ne, haka muke wa'azi, ta haka kuma kuka gaskata.
Show more...
2 years ago
9 minutes

"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S
==="Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriya/ "Words of Life","Good News","Gospel Songs"-Main Languages Spoken in Nigeria/ "Awọn Ọrọ Igbesi aye","Irohin Ayọ","Awọn orin Ihinrere"-Awọn ede pataki ti a sọ ni Nig
Waƙar Turanci "Ta Dolorosa(Hausa)" - "Hanyar Sha'awa".3gp / Orin Gẹẹsi - "Nipasẹ Dolorosa(Yoruba)"- "Ọna Ife".3gp / Ukwe Bekee - "Via Dolorosa(Igbo)" - "Ụzọ Mmasị".3gp--------------------------------------------====== "Kalmomin Rayuwa", "Albishir", "Wakokin Bishara" - Manyan Harsuna da ake magana a Jamhuriyar Negeria. / "Okwu nke Ndụ", "Ozi Ọma", "Egwu Ozi Ọma" - Isi Asụsụ Ndị Na-asụ na Federal Republic of Negeria. / "Awọn ọrọ ti iye", "Irohin ti o dara", "Awọn orin Ihinrere" - Awọn ede akọkọ ti a sọ ni FederalOrile-ede olominira Negeria. ======
Show more...
2 years ago
4 minutes

"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S
[1]. Bisharar Hausa Waka - "Dogara ga suuna Yesu".mp4
[1]. Orin Ihinrere Hausa - "Gbekele Oruko Jesu(Yoruba)".mp4 / Abụ Oziọma Hausa - "Ịtụkwasị Obi n'Aha Jizọs(Igbo)"/ Hausa Gospel Song - "Trusting in the Name of Jesus".mp4
Show more...
2 years ago
5 minutes

"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S
Bisharar Hausa Waka - "Subhanallahi in hausa "- "Daukaka ga Allah".mp4
Orin Ihinrere Hausa - "Ogo ninu Hausa"- "Dẹda ga Allah".mp4 / Hausa ozioma egwu- "Ebube n'ime Hausa"- "Debube ga Allah".mp4 / Hausa Gospel Song - "Gloria in Hausa" - "Daukaka ga Allah".mp4"Gbekele Oruko Jesu(Yoruba)".mp4 / Abụ Oziọma Hausa - "Ịtụkwasị Obi n'Aha Jizọs(Igbo)"/ Hausa Gospel Song - "Trusting in the Name of Jesus".mp4
Show more...
2 years ago
1 minute

"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S
Bisharar Hausa waka - "Mai Taimako Na".mp4
Ihinrere Hausa orin - "Iranlọwọ Mi(Yoruba)".mp4 / Oziọma Hausa egwu - "Enyemaka m(Igbo)".mp4 /  Hausa Gospel Song -"My Help(English)".mp4
Show more...
2 years ago
1 minute

"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S
Bisharar Hausa Waka - "Abinci Alheri".mp4
Ihinrere Hausa orin - "Abinci Alheri(Yoruba)".mp4 /  Oziọma Hausa egwu - "Abinci Alheri".mp4 /  Hausa Gospel Song - "Abinci Alheri".mp4
Show more...
2 years ago
4 minutes

"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S
Bisharar Hausa Waka - "Ga Shi Na Ga Mu Na".3gp
Orin Ihinrere Hausa - "Ibi ni mo wa(Yoruba)"/ Abụ Oziọma Hausa - "Anọ m ebe a(Igbo)" / Hausa Gospel Song - "I am Here(English)".3gp//1KOR 15. - Tashin Almasihu daga Matattu1A yanzu kuma, 'yan'uwa, zan tuna muku da bisharar da na sanar da ku, wadda kuka karɓa, wadda kuke bi, 2wadda kuma ake cetonku da ita, muddin kun riƙe maganar da na sanar da ku da kyau, in ba sama sama ne kuka gaskata ba. 3 Ish 53.5-12 Jawabi mafi muhimmanci da na sanar da ku, shi ne wanda na karɓo, cewa, Almasihu ya mutu domin zunubanmu, kamar yadda Littattafai suka faɗa, 4 Zab 16.8-10; Mat 12.40; A.M 2.24-32 cewa an binne shi, an ta da shi a rana ta uku, kamar yadda Littattafai suka faɗa, 5 Luk 24.34; Mat 28.16,17; Mar 16.14; Luk 24.36; Yah 20.19 ya kuma bayyana ga Kefas, sa'an nan ga sha biyun. 6Sa'an nan ya bayyana ga 'yan'uwa fiye da ɗari biyar a lokaci guda, yawancinsu kuwa suna nan har zuwa yanzu, amma waɗansu sun yi barci. 7Sa'an nan ya bayyana ga Yakubu, sa'an nan ga dukan manzanni. 8 A.M 9.3-6 Daga ƙarshen duka ya bayyana a gare ni, ni ma da nake kasasshe, marar cancanta. 9 A.M 8.3 Don ni ne mafi ƙanƙanta a cikin manzanni, ban ma isa a ce da ni manzo ba, saboda na tsananta wa Ikkilisiyar Allah. 10Amma saboda alherin Allah na zama yadda nake, alherin da ya yi mini kuwa ba a banza yake ba. Har ma na fi kowannensu aiki, ba kuwa ni ba, alherin Allah ne da yake zuciyata. 11To, ko ni ne dai, ko kuma su ne, haka muke wa'azi, ta haka kuma kuka gaskata.
Show more...
2 years ago
2 minutes

"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S
Hausa - " The Biyu Hanyoyi ".mp3
Hausa - "Awọn Meji Awọn ọna(Yoruba)".mp3 / Hausa - "The Two Roads(English)".mp3 / Hausa - " Nke Abụọ Ụzọ(Igbo)".mp3 //YAH 1.  - Kalman Ya Zama Mutum1Tun fil'azal akwai Kalma, Kalman nan kuwa tare da Allah yake, Kalman nan kuwa Allah ne. 2Shi ne tun fil'azal yake tare da Allah. 3Dukan abubuwa sun kasance ta gare shi ne, ba kuma abin da ya kasance na abubuwan da suka kasance, sai ta game da shi. 4Shi ne tushen rai, wannan rai kuwa shi ne hasken mutane. 5Haske na haskakawa cikin duhu, duhun kuwa bai rinjaye shi ba.6 Mat 3.1; Mar 1.4; Luk 3.1,2 Akwai wani mutum da Allah ya aiko, mai suna Yahaya. 7Shi fa ya zo shaida ne, domin ya shaidi hasken, kowa yă ba da gaskiya ta hanyarsa. 8Ba shi ne hasken ba, ya zo ne domin ya shaidi hasken. 9Akwai hakikanin haske mai shigowa duniya da yake haskaka kowane mutum. 10Dā yana duniya, duniyar ta wurinsa ta kasance, duk da haka duniya ba ta san shi ba. 11Ya zo ga abin mulkinsa ne, jama'a tasa kuwa ba ta karɓe shi ba. 12Amma duk iyakar waɗanda suka karɓe shi, wato, masu gaskatawa da sunansa, ya ba su ikon zama 'ya'yan Allah, 13wato, waɗanda aka haifa ba daga jini ba, ba daga nufin jiki ko nufin mutum ba, amma daga wurin Allah. 14Kalman nan kuwa ya zama mutum, ya zauna a cikinmu, yana mai matuƙar alheri da gaskiya. Mun kuma dubi ɗaukakarsa, ɗaukaka ce ta makaɗaicin Ɗa daga wurin Ubansa. 15Yahaya ya shaida shi, ya ɗaga murya ya ce, “Wannan shi ne wanda na ce, ‘Mai zuwa bayana ya zama shugabana, domin dā ma yana nan tun ba ni.’ ” 16Dukanmu kuwa daga falala tasa muka samu, alheri kan alheri. 17Domin Shari'a, ta hannun Musa aka ba da ita, alheri da gaskiya kuwa ta wurin Yesu Almasihu suka kasance. 18Ba mutumin da ya taɓa ganin Allah daɗai. Makaɗaicin Ɗa, wanda yake yadda Allah yake, wanda kuma yake a wurin Uba, shi ne ya bayyana shi.
Show more...
2 years ago
1 minute

"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S
Hausa(حَوْسَ) - " Yayi kyau Labarai".3gp
Hausa(حَوْسَ) - "O dara Iroyin(Yoruba)".3gp / Hausa - "Good News(English)".3gp / Hausa -"Ọ dị mma Akụkọ(Igbo)".3gp
Show more...
2 years ago
59 minutes

"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S
Hausa(حَوْسَ) - "Yesu: Ubangiji & Mai Ceto".3gp
Hausa(حَوْسَ) -"Jesu: Oluwa & Olugbala(Yoruba)".3gp /  Hausa - "Jesus: Lord & Saviour(English)".3gp / Hausa - "Jizọs:Onyenweanyi & Onye Nzoputa(Igbo)".3gp //1KOR 13. - Ƙauna1Ko da zan yi magana da harsunan mutane, har da na mala'iku, amma ya zamana ba ni da ƙauna, na zama ƙararrawa mai yawan ƙara ke nan, ko kuwa kuge mai amo. 2Mat 17.20; 21.21; Mar 11.23 Ko da zan yi annabci, ina kuma fahimtar dukkan asiri, da dukkan ilimi, ko da kuma ina da matuƙar bangaskiya, har yadda zan iya kawar da duwatsu, muddin ba ni da ƙauna, to, ni ba kome ba ne. 3Ko da zan sadaukar da duk abin da na mallaka, in kuma ba da jikina a ƙone, in har ba ni da ƙauna, to, ban amfana da kome ba. 4Ƙauna tana sa haƙuri da kirki. Ƙauna ba ta sa kishi, ba ta yin kumbura. 5Ƙauna ba ta sa ɗaga kai ko rashin kārā, ƙauna ba ta sa sonkai, ba ta jin tsokana, ba ta riƙo. 6Ƙauna ba ta sa yin farin ciki da mugunta, sai dai da gaskiya. 7Ƙauna tana sa daurewa a cikin kowane hali, da bangaskiya a cikin kowane hali, haka kuma sa zuciya a cikin kowane hali, da jimiri a cikin kowane hali. 8Ƙauna ba ta ƙarewa har abada. Annabci zai shuɗe, harsuna za su ɓace, ilimi kuma zai shafe. 9Ai, hakika iliminmu ba cikakke ba ne, annabcinmu kuma ba cikakke ba ne. 10Sa'ad da kuwa cikakken ya zo, sai ɗan kiman nan yă shuɗe. 11Sa'ad da nake yaro, nakan yi magana irin ta ƙuruciya, nakan yi tunani irin na ƙuruciya, nakan ba da hujjojina irin na ƙuruciya. Da na isa mutum kuwa, sai na bar halin ƙuruciya. 12Gama yanzu kamar a madubi muke gani duhu duhu, a ranar nan kuwa za mu gani ido da ido. A yanzu sanina sama sama ne, a ranar nan kuwa zan fahimta sosai, kamar yadda aka fahimce ni sosai. 13To, a yanzu abubuwan nan uku sun tabbata, bangaskiya, da bege, da kuma ƙauna, amma duk mafi girma a cikinsu ita ce ƙauna.
Show more...
2 years ago
1 hour 27 minutes

"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S
Hausa(حَوْسَ) - "Yesu: Malami & Mai warkarwa(Hausa)".3gp
Hausa - "Jesu: Olukọni & Olutọju(Yoruba)".3gp / Hausa- "Jesus:  Teacher & Healer(English)".3gp / Hausa - "Jizọs: Onye nkuzi & Ọgwụgwọ(Igbo)".3gp
Show more...
2 years ago
43 minutes

"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S
[2]. English Hymn "Via Dolorosa"- "Way of Passion".3gp
[2]. Waƙar Turanci - "Ta Dolorosa(Hausa)" - "Hanyar Sha'awa".3gp / Orin Gẹẹsi - "Nipasẹ Dolorosa(Yorusa)"- "Ọna Ife".3gp
Show more...
2 years ago
4 minutes

"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S
Pidgin English Gospel Song - HAVE A LITTLE TALK WITH JESUS.mp4
Pidgin Hausa Song Linjila - "KA YI MAGANA DA YESU".mp4(Hausa)".mo4 / Pidgin Yoruba Orin Ihinrere - "BA JESU SORO DIE".mp4(Yoruba).mp4
Show more...
2 years ago
2 minutes

"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S
Nigerian Pidgin Song - "Jesus Sacrifice Na Special Gift.".mp4
Najeriya Pidgin Waka - "Yesu Ya Yi Hadaya Da Kyauta ta Musamman.(Huasa)".mp4 / Naijiria Pidgin Orin – “Ebo Jesu Ni Ebun Pataki.(Yoruba)”.mp4
Show more...
2 years ago
2 minutes

"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S
Pidgin Nigeria English - "Thank You Baba" - by Ken Erics.mp4
Pidgin Najeriya Turanci - "Na gode Baba(Hausa)"- na Ken Erics.mp4 / Pidgin Naijiria English- "O ṣeun Baba(Yoruba)"
Show more...
2 years ago
5 minutes

"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S
Pidgin Nigeria - "How to Be Born Again".mp3
Pidgin Nigeria - "Yadda Ake Sake Haihuwa(Hausa)".mp3 / Pidgin Nigeria - "Bi a ṣe le tun bi(Yoruba)".mp3
Show more...
2 years ago
3 minutes

"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S
Pidgin Nigeria - "Words of Life No.1".3gp
Pidgin Najeriya - "Kalmomin Rayuwa No.1Hausa)".3gp / Pidgin Nigeria - "Awọn ọrọ ti iyo No.1(Yoruba)".3gp
Show more...
2 years ago
55 minutes

"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel S
Pidgin Nigeria - "Words of Life No.2".3gp
Pidgin Najeriya - "Kalmomin Rayuwa No.2(Hausa)".3gp / Pidgin Nigeria - "Awọn ọrọ ti iyo No.2(Yoruba)".3gp
Show more...
2 years ago
54 minutes