Home
Categories
EXPLORE
True Crime
Comedy
Business
Society & Culture
Sports
History
News
About Us
Contact Us
Copyright
© 2024 PodJoint
00:00 / 00:00
Sign in

or

Don't have an account?
Sign up
Forgot password
https://is1-ssl.mzstatic.com/image/thumb/Podcasts112/v4/3c/7e/4e/3c7e4e8d-b863-aacf-1631-bdb064468c4f/mza_13836002954769520203.jpg/600x600bb.jpg
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
RFI Hausa
24 episodes
3 hours ago

Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…

Show more...
News
RSS
All content for Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare is the property of RFI Hausa and is served directly from their servers with no modification, redirects, or rehosting. The podcast is not affiliated with or endorsed by Podjoint in any way.

Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…

Show more...
News
Episodes (20/24)
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan dokar harajin Najeriya da za ta fara aiki gobe
A Najeriya, gobe alhamis 1 ga watan Janairu, za a fara aiwatar da sabuwar dokar haraji ta ƙasa, a cikin yanayi da dokar ke shan suka saboda dalilai da dama.
Show more...
6 days ago
8 minutes 47 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan dokar-ta-baci da gwamnati ta kafa a Nijar
Mahukuntan jamhuriyar Nijar sun shelanta kafa dokar-ta-ɓaci, wanda a ƙarƙashinta gwamnati za ta iya yin amfani da illahirin al’ummar ƙasar da kuma dukiyoyinsu duk lokacin da ta ga ya dace saboda tunkarar barazanar tsaro.
Show more...
1 week ago
9 minutes 12 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan harin Amurka a Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta ce da saninta Amurka ta ƙaddamar da hari jihar Sokoto da ke shiyar Arewa maso Yammacin ƙasar a makon daya gabata, inda ta ce an kai harin ne kan ƴan ta’addan da ta ce ke kwarara cikin ƙasar daga yankin Sahel.
Show more...
1 week ago
9 minutes 58 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan bikin Kirismeti na bana
Shirin ra'ayoyin ku masu saurare na wannan rana ya mayar da hankali ne kan yadda al'ummar Kirista suka gudanar da bikin Kirismeti na wannan shekara.
Show more...
1 week ago
9 minutes 22 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan sabuwar dokar harajin Najeriya
Duk da cewa mafi yawan jama’a basu da cikakkiyar masaniya ko kuma fahimta a game da sabuwar dokar haraji da gwmanatin Tinubu za ta fara aiwatarwa daga ranar 1 ga watan janairu mai zuwa amma mafi yawan jama’a na nuna fargaba dangane da wannan doka.
Show more...
2 weeks ago
10 minutes 19 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin ku masu sauraro na ranar Juma'a
Yau juma ace ranar da muke baku damar tofa albarkacin bakinku kan amuran dake ci muku tuwo a kwarya wadanda suka hada da siyasa, tattalin arziki, fasaha da dai sauransu. muna dakon ra'ayoyinku.
Show more...
2 weeks ago
9 minutes 59 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabanbanta
Kamar yadda aka saba a kowace ranar Juma'a, sashen Hausa na RFI na bai wa  masu sauraro damar faɗin albarkacin bakinsu kan baututuwan dake ci musu tuwo a ƙwarya, kama daga tattalin arziƙi, siyasa, zamantakewa da dai sauransu.
Show more...
1 month ago
8 minutes 13 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwan da ke musu tuwo a ƙwarya
Yau Juma'a kamar kowanne mako, muna baku damar tofa al'barkacin bakinku kan batutuwan da ke ci muku tuwo a kwarya, cikin shirin ra;ayoyin ku masu sauraro.
Show more...
1 month ago
8 minutes 13 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan ɗaukar sabbin 'yansanda dubu 30 a Najeriya
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umurnin janye dubban ƴansanda da ke kare manyan mutane a sassan ƙasar, tare da ta sanar da shirin ɗibar wasu sabbin ƴansanda kusan dubu 30 don tunkarar matsalar tsaro da ta addabin ƙasar.
Show more...
1 month ago
10 minutes 22 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan ta'azzarar matsalolin tsaro a Najeriya
A Najeriya, ƴan bindiga masu gurkuwa da mutane domin ƙarbar ƙudin fansa, sun tsananta kai hare-hare makarantu tare da sace ɗaibai a baya-bayan nan, lamarin da ya sa gwamnatoci a wasu jihohin ƙasar suka ɗauki matakin rufe makarantu a matakai daban-daban.
Show more...
1 month ago
9 minutes 55 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan yadda matsalar tsaro ke komawa ɗanya a Najeriya
Da alama masu ɗauke da makamai a Najeriya sun koma gidan jiya na sace-sacen dalibai, garkuwa da mutane da ajalin waɗanda basu ji basu gani ba gadan-gadan, yayin da a cikin kwanaki huɗu kacal aka yi awon gaba da mutum 145.
Show more...
1 month ago
10 minutes

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan rashin samun tikitin zuwa gasar kofin duniya da Najeriya ta yi
A ranar Lahadin da ta gabata Jamhuriyar Dimokaraɗiyyar Congo ta kawo ƙarshen fatan Najeriya na samun tikitin halartar gasar cin kofin duniyar da za ayi a shekara mai zuwa.
Show more...
1 month ago
10 minutes 44 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan rangadin da Tchiani ke yi a jihohin Nijar
Shugaban gwamnatin mulkin sojin Jamhuriyar Nijar Janar Abdourahamane Tchiani, ya ziyarci jihohi daban-daban na ƙasar, da nufin sanin halin da al’umma ke ciki da kuma sanar da su irin ƙoƙarin da gwamnati ke yi wajen magance matsalolinsu.
Show more...
1 month ago
10 minutes 21 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan yawaitar yajin aikin likitoci a Najeriya
Yawaitar yajin aikin likitoci na neman kassara ɓangaren kiwon lafiya a Najeriya, domin kuwa yanzu haka likitocin da suka kammala karatu sannan suke cikin asibitoci don sanin makamar aiki, sun tsunduma yajin aiki saboda neman a biya su haƙƙoƙinsu kamar dai yadda yake ƙunshe a yarjejeniyar da ke tsakaninsu da hukuma.
Show more...
2 months ago
10 minutes 7 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan sabon matakin zaftare kuɗaɗe don ceto ƙasa a Nijar
Ra’ayoyi sun sha bambam a tsakanin al’umma dangane da matakin zaftare kuɗaɗe don tallafa wa Gidauniyar Ceton Ƙasa da gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta kafa.
Show more...
2 months ago
10 minutes 28 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa mabanbanta
Kamar yadda aka saba a kowace ranar Juma'a, sashen Hausa na RFI na bai wa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu kan batutuwan dake ci musu tuwo a ƙwarya, kama daga tattalin arziƙi, siyasa, zamantakewa, da dai sauransu.
Show more...
2 months ago
9 minutes 23 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan janye wasu daga cikin jerin mutanen da Tinubu ya yi wa afuwa
Wataƙila sakamakon matsin lamba daga al’umma, shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sake bitar afuwar da ya yi wa mutane sama da 170 da ke ɗaure a gidajen yari saboda laifukan aikata kisan kai, fataucin miyagun ƙwayoyi da dai sauransu.
Show more...
2 months ago
10 minutes 38 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabanbanta
Yau juma'a, kamar yadda aka saba muna baku damar tofa albarkacin bakinku, domin bayyana mana ra'ayoyinku kan abubuwan da ke ci muku tuwo a ƙwarya, kama daga fannin tattalin arziƙi, ƙasuwanci, tsaro da sauransu.
Show more...
2 months ago
8 minutes 21 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan shirin sake rubuta tarihin Nijar
Gwmanatin Jamhuriyar Nijar ta kafa kwamitin ƙwararru wanda ta ɗora wa alhakin sake rubuta tarihin ƙasar, lura da cewa yawancin abubuwan da ake faɗa game da ƙasar a halin yanzu Turanwan mulkin mallaka ne suka rubuta su.
Show more...
2 months ago
10 minutes 8 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan tasa ƙeyar 'yan damfara da Najeriya ta yi zuwa ƙasashensu
Mahukunta a Najeriya sun tasa ƙeyar ƴan asalin ƙasashen waje su 192 da aka tabbatar da sun shahara wajen aikata damfara ta yanar gizo a cikin ƙasar.
Show more...
2 months ago
10 minutes

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…